Monday 11 March 2019

DOWNLOAD SABUWAR WAKAR RARARA "TALO-TALO YA GAMA"..LATEST RARARA SONG

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa


Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Waƙar mai taken "TALO TALO YA GAMA".

MURYAR HAUSA24 Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata 'yan Nijeriya su sani.

Rarara ya rera waƙar ne cikin wani sabon salo me kayatarwa.

Idan kana saurarar wakar sai ka rantse kace ba Rarara bane saboda yayi wakar cikin wani irin salo mai daukar hankali.

Kardai na cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
Ku sauke waƙar anan..KADA KU SAKE ABAKU LABARI.Ku sauke waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user