Sunday 19 May 2019

Kalli Kayatattun Hotunan Jaruman Kannywood Yayin Aikin Umarah

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.



Jaruma Maryam Yahaya da Jarumi Salisu S. Fulani



MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe  da hotunan Jaruman Kannywood yayin aikin Umrah a kasa mai tsarki.


Jaruma Maryam Yahaya



Idan bazaku manta ba,  ba wannan bane karo na farko da jaruman keyin tururuwa wajen zuwa aikin Hajji da Umarah a ƙasa mai tsarki.


Ɗiyar Jaruma Hafsat Idris (Hafsat Ɓarauniya)





Jarumi Lawal Ahmad da Jaruma Maryam Yahaya





Jaruma Maryam Yahaya


Jaruma Hafsat Idris





Jarumi Salisu S. Fulani



Jaruma Hafsat Idris 





Jaruma Maryam Yahaya da Jarumi Salisu S. Fulani




Jaruma Hauwa Waraka, Maryam Yahaya, Fatima Yola


Jaruma Hafsat Idris da Mahaifiyar ta






Jaruma Fatima Yola da Jaruma Hauwa Waraka


Ɗiyar Jaruma Hafsat Idris







Jaruma Hauwa Waraka da Yaran Larabawa






MURYAR HAUSA24  Muna yi Musu fatan alkhairi.




Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode






TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user