Monday 10 June 2019

Download Mazaje Ne New Comedy: Sabon Comedy Siyama Tasa Babanta Malam Hudu Yaci Kyankyaso A Abinci - Dariya Dole

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Bidiyoyin Barkwanci ( Hausa Comedy ) har ma dana Nishadantarwa Yau ma gamu tafe da Sabon Bidiyon Barkwanci.


Mazaje da Siyama


Mazaje ne , daya ne daga cikin fitattun masu yin wasan barkwanci a arewacin Nijeriya.


Ya daɗe yana Nishadantar da al'umma musamman Hausawa.


Kalli Bidiyon kai Tsaye...A wannan lokacin ya kara sakin sabon Bidiyo mai zafi tare da abokiyar aikin sa wato Siyama , wacce ta kasance kamar 'ya ce a gare sa.


Idan ka kalla zaka sha dariya Sosai, abin ba'a magana sai wanda ya kalla kawai zai sani...


Domin ance "GANI YA KORI JI".Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user