Saturday 27 July 2019

Musha Dariya Ali Artwork New Comedy: Kalli Sabon Comedy Madagwal da Mazaje Ne a Wajen Boka

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Bidiyoyin Barkwanci ( Hausa Comedy ) har ma dana Fadakarwa Yau ma gamu tafe da Sabon Bidiyon Barkwanci.

Sabon Wasan Barkwanci Ali Artwork, Mazaje ne


Ali Artwork , ɗaya ne daga cikin fitattun masu yin wasan barkwanci a arewacin Nijeriya.

Kana ɗaya ne daga cikin fitattun masu tace fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood .

A wannan lokacin ya kara sakin sabon bidiyon barkwanci mai zafi tare da abokan aikin sa.

Kalli Bidiyon kai Tsaye


Idan ka kalla zaka sha dariya Sosai, abin ba'a magana sai wanda ya kalla kawai zai sani..

Domin ance " GANI YA KORI JI ".

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user