Thursday 25 July 2019

KARANTA HANYOYI GUDA 10 DOMIN MAGANCE MATSALAR YAWAN FISHI

Tura Wannan Zuwa
1-Daukar fishi a matsayin wani abu mai cutarwa kuma yana cikin siffofi marar kyau da Annabi s.a.w yayi umarni akan kada mu auka zuwa garesu kuma Fishi cutace mai kai mutum zuwa ga halaka ko ya kaika zuwa ga fita daga addinin Allah.


Hanyoyin Magance Matsalar Fishi

2-Mutum ya nisanci dukkan abinda zai sanya fishi shiya Annabi s.a.w yace;
(Kada kayi fishi) wato kada ki bi dukkan wani abu ko wani dalili ko sababi da zai sanyaka ko ya janyo maka yin fishi to ka nisance sa.

3-Neman tsarin Allah akan shaidhan lokacin da kaji fishi ya fara kamashi.sai ya yawaita fadar;

 (أعوذ بالله من الشيطان الرجيم،).

4-Yin Alwala.
Idan ka nemi tsarin Allah akan shaidhan lokacin da kafada cikin fishi kuma baka sami warakaba,to sai kayi alwala,domin samun fita ko maganin fishin.

5-Chanza wajan da fishin ya sameka idan kana cikin daki to ka fita idan kana wajene to ka shiga daki.

6-Chanza yanayin da kake ciki idan kana zaune ka tashi tsaye idan kana tsaye ka zauna ko ka kwanta.

7-Ko karin hadiye fishin idan yazo maka da kuma yin shiru kada kayi magana lokacin da kaji fishi yazo maka.

8-Yin shiru da barin yin magana lokacin fishi da mallakar harshenka kada ya fadi komai sai alkhairi,yana magance fishi.

9-Kyautatawa ko yin alkhairi ga wanda ya sanya ka fishi ko yi masa adduar alkhairi ko yi masa magana mai dadin rai yin hakan zai sanya ka mallaki kanka kuma ka yaki shaidhan.

10-Ambaton sunan  Allah ko karanta alqurani ko yin sallah dan samun sanyin zuciya alokacin da fishi ya taso maka.

Allah ne mafi sani.

MUKALOLI MASU ALAKA:

KARANTA HUDUBAR ANNABI MUHAMMAD (SAW) WANDA YAYI A KHUDUBAR RANAR TARA GA WATAN ZUL-HIJJAH SHEKARA TA GOMA DA HIJIRA A DUTSEN ARAFAT

KARANTA KASHA MAMAKI LISSAFI MAI MATUKAR HADARIN KUSKURE

KARANTA ALKAWARI GUDA HUDU WADANDA ALLAH YAYI MA MUMINAI ACIKIN ALQUR'ANI

KARANTA MAGANIN BASIR KO WANE IRINE DA YARDAR ALLAH


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode









TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user