Thursday 11 July 2019

DOWNLOAD SABUWAR KASIDAR MUSA GARBA GASHUWA "ANNABI SHA YABO"

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Begen Annabi Muhammad (SAW) Yau ma gamu tafe da waƙar yabo ta Muhammad Rasulillah (SAW).

SAW


Kasidar da Fitaccen Sha'iri Musa Garba Gashuwa (MGG) ya rerawa manzon Allah (SAW) ta ƙayatar da masoya Annabi Muhammadu (SAW) .

Ba wannan bane karo nafarko da sha'irin yake rerawa Annabi Muhammad (SAW) bege ba, yayi fice ne tin lokacin da ya saki ƙasidar sa mai ɗauke da ɗan taƙaitaccen tarihin Manzon Allah (SAW) kasidar mai taken " HIJIRA " .

A dai-dai wannan lokacin ya saki ƙasidar sa mai taken "ANNABI SHA YABO".

Ku sauke kasidar yanzu domin sauraro.

DOWNLOAD MUSIC HERE

Nan bada daɗewa ba Muryar Hausa24 zamu kawo muku Takaitaccen Tarihin Musa Garba Gashuwa (MGG) .

Ku ci gaba da kasancewa da mu domin samun sababbin kasidun Musa Garba Gashuwa (MGG) .

DUBA WANNAN: DOWNLOAD SABUWAR KASIDAR MUSA GARBA GASHUWA SAHIBUL HUSNI

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user