Friday 9 August 2019

KARANTA ALAMOMI 10 DAZAKA FAHIMCI MACE TANA SON KA

Tura Wannan Zuwa
JERIN ALAMOMI GUDA GOMA DAZAKA
FAHIMCI MACE TANA SON KA KUMA SO NA HAKIKA.

Rayuwar Masoya


1- Ta rinka yawaita murmushi
gare ka (amma ba yawan dariya
ba).

2- Ta rinka nuna damuwarta a
lokacin taka damuwar.

3- Ta rika nuna farin ciki da
murnarta a lokacin da hakan ta
same ka.

4- Ta rika nuna kulawarta da
ganin girman duk wanda ya
jibince ka.

5- Ta rika nuna bacin ranta ko da
a fakaice ne ga dukkan wata
mace da ta yabe ka.

6- Ta rika nuna ita gwana ce ga
duk abinda ta fahimci kana
girmamawa.

7- Ta rika nuna sabo da
abokan ka.

8- Ta rika yawan kai kawo a
wajen da tasan kana dabdala (kai
kawo).

9- Tarin ka yawan yimaka
magana, koda ko maganan ba
mai mahimmanci ba ne.

10- Tarinka yi ma shishshigi
(Tarinka yawan shiga harkokin ka
koda kuwa a wajen maganan dabai
shafeta ba ne).

MUKALOLI MASU ALAKA:

KARANTA ZAFAFAN SAKONNIN SOYAYYA GUDA 32 MASU RATSA ZUKATAN MASOYA MAZA DA MATA NA ZAMANI

Download Sababbin Kalaman Soyayya Na Barka da Sallah Masu Ratsa Zukatan Masoya Na Zamani

Kalli Yadda Zaka sace Zuciyar duk wacce kake so cikin Sauki

Da zaran ka fahimci yarinya da
irin wadannan dabi'un, ko da
bata iya cema komai ba, to ka
gaggauta ceto ta, domin ta fada
kogin So da Kaunar ka.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user