Tuesday 20 August 2019

Download Masu Gudu su Gudu Full Audio Original Song Rarara Ft Baban Chinedu

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Masu Gudu su Gudu

Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Taken waƙar shine "MASU GUDU SU GUDU".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.

Kunsan dai yadda Rarara ya shahara wajen yin waƙoƙin Siyasa kaf Nigeria zamu iya cewa "Babu kamar Rarara wajen iya yin waƙoƙon Siyasa masu zafi da saurin Shahara".

Wannan waƙar ɗaya ce daga cikin fitattun waƙoƙin da Rarara yayi ma Buhari a 2015.

Muryar Hausa24 mun kawo waƙar ne sakamakon yadda al'umma daga sassa daban-daban na faɗin Duniya suke aiko mana da saƙo akan Cewa "Muryar Hausa24 , Dan Allah ku ɗora tsohuwar waƙar Rarara ta Masu Gudu su Gudu wanda yayi a 2015".

GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR KAMAR HAKA:

Ya Al'umma ta kasa ku taho kuji
labarin da ake.

General ya karbi kasa amma fa kusan halin da ake.

Farko ga cin hanci ya yadu akan layi da muke.

Corruption yayi yawa su dan baki bankaurarsu suke.

A kasa babu tsaro kullum dibar rayinmu ake.

Tattalin arziki na kasa duk sun rushe maganar da ake.

Harkar noma zero wuta da ruwa hanya a hake.

Harkar ilimi zero kullun yajin aikinsu suke.

Kuma fanni na Lafiya likitoci zaluntarsu ake.

Muna ta bikin murna amma fa kusan halin da muke.

General ya karbi kasa shidai burin gyarata yake amma jama'a ku sani sai munyi a sannu gudun kar muyi gaggawa.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar domin sauraron wannan ƙayatacciyar waƙar.

Ku sauke waƙar yanzu anan...


Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

WAKOKI MASU ALAKA:
Nan bada dadewa ba zamu kawo muku cikakken Tarihin Dauda Kahutu Rarara Insha Allah ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng domin samun Tarihin Rarara kai tsaye.

Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro  lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user