Tuesday 20 August 2019

DARIYA DOLE: A CIKIN SU WA YAFI RAININ HANKALI?

Tura Wannan Zuwa Ga
1. Makwabcin da baya Taimakon ka sai da
Aikin Hajji yazo sai yace ya biyawa Matarka
Makka zasu tafi tare.

Waye yafi rainin hankali a cikin su..

2. Mutumin da ya sameka akan Falwaya kana gyara yace ka sauko, sa ida ka sakko
yace ''Ka bashi Sadaka Fisabilillah"

3. Barawon da aka kama Yayi Sata wasu
suna cewa a kashe shi, wasu suce ayi masa
jina-jina, sai wani yace a sake shi ya tafi, sai Barawon yace "Da kayan zan tafi?

4. Almajiri yana bara sai wani Mutum akan
Falwaya yacema Almajirin ya hawo falwayar, yana hawa sai
yace "Allah ya bada sa'a dama banason
daga muryata ne".

5. Mutumin Da yaga Ka Riƙoma Yaronka Hannu Kuna Tafiya

Yace:

"Bai! taɓa Ganin Mummuna Kamar 'Danka Ba."

6. Mutumin Da Duk Inda Yaganka bazai Yi Maka Magana Ba Sai dai Ya Fashe Da Dariya.

7. Makwafcin Da Yaga Matar ka
Ta Mareka Shima Ya Tsallako Katanga Ya Kasheta Da Mari.

8. Abokinka Dakaje Dashi Wajen
Budurwaka, Washe Gari Kana Komawa Sai Ka Iske Shi Wajenta.

9. Mutumin Dakaje Neman Auren ɗiyarshi yace babanka zai ba.

MUKALOLI MASU ALAKA:

Karanta Sharhin Manyan Masifu Da Bala'in Dake Kunshe Cikin Rayuwar Gidan Yari

KARANTA LABARIN KARUWA DA AKU

KARANTA ABU BIYU NE KAWAI ZAKA IYA YI IDAN KA HADU DA WANDA YAFI KARFIN KA

KARANTA LABARIN WANI YARO DA MAHAIFINSA AKAN JARABAWAR JAMB

Shin a cikin su tara 9 wayafi rainin hankali?

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user