Wednesday 7 August 2019

KARANTA ABU BIYU NE KAWAI ZAKA IYA YI IDAN KA HADU DA WANDA YAFI KARFIN KA

Tura Wannan Zuwa Ga
1. Kayi Masa Allah ya Isa, amma kada ka bari yaji lokacin da kake masa Allah ya isan, domin hakan zai iya sanyawa ya kara zaluntarka sama da zaluncin da yayi maka a farko.

Abinda zaka Iya yi Idan an Zalunce Ka
MarubuciRabi'u Biyora

2.. Ka shiga Daki ka rusa kukan bakin ciki akan zaluncin da yayi maka, bayan ka gama kukan naka sai ka hada da Allah ya isa.

Koda wasa kada ka bari zuciyarka ta yaudareka akan zaka iya bugawa da wanda yafi karfinka, musammam idan a Nigeria ne, duk da cewa dan adam zaiji radadi a zuciyarsa sakamakon zaluntarsa da akayi, amma hanya mafi inganci ita ce a mikawa Allah lamarin.

MUKALOLI MASU ALAKA:

Allah ka sakawa dukkanin mutanen da aka zalunta, musammam masu raunin da bazasu iya karbar hakkinsu ba Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user