Friday 13 September 2019

Yanzun nan Kalli Sababbin Videos: Asirin Ɓoye ya Fito Fili Sarkin Waka Nazir M. Ahmad Vs Ganduje..Latest Videos

Tura Wannan Zuwa Ga
Gurfanar da fitaccen mawakin na zuwa ne bayan da rundunar 'yan sandan jihar Kano da ke Najeriya ta gurfanar da shi a gaban kuliya.

Nazir M. Ahmad tare da Jarumi Mustapha Nabraska 


Ana tuhumar Naziru ne kan wasu wakoki da ya yi kusan shekaru hudu da suka gabata.

Mawakin ya ciri tuta a Kannywood domin kuwa ta kowanne bangare na masana'antar Kannywood babu abinda suke cewa..

Kalli Bidiyon kai tsaye...


Da ya wuce magana akan kama Nazir M. Ahmad (Sarkin Waka).


Ku ci gaba da kasancewa da mu domin samun cikakkun bayanai game da Sarkin Waka akan shari'ar da ake yi tsakanin shi da hukumar tace fina-finan Hausa (MOPPAN).

Insha Allah nan bada dadewa ba wakilin shafin Muryar Hausa24 zai kawo muku cikakken tarihin Nazir M. Ahmad (Sarkin Waka) .

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina sukeDomin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user