Tuesday 8 October 2019

Music: Ahmad M Sadiq - Minal

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


Jarumi Adam A. Zango tare da Jaruma Rahama Sadau yayin daukar shirin Minal

Ahmad M. Sadiq , fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD) , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Taken waƙar "MINAL A SO NA WAHALA DA ACE MIJI NA BAI MUTU BA, BABU ZANCEN NAI MADADIN SA DON BAZAN MA WAHALA BA".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.

Ahmad M. Sadiq, ya rera wakar ne akan yadda wata matar aure (Rahama Sadau) da Mijin ta (Adam A. Zango) bata son ta rasa shi dai-dai da kiftawar ido, sai dai kuma daga karshe kaddara tayi sanadin rabuwar su.

Ga duk wanda ya kalli film din Minal zai fahimci abinda muke nufi.

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata masoya su sani.

Kardai Mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Ayi sauraro Lafiya.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

MUKALOLI MASU ALAKA:

Ahmad M. Sadiq "WANKAN GIDA"... Latest Ahmad M. Sadiq Song

Ahmad M. Sadiq "WAZAYA SONI DON NASO RABBANA"...
Latest Ahmad M. Sadiq Song

Ahmad M. Sadiq "INNA KAWO" Latest Song


Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user