Thursday 10 October 2019

SHEKARU 30 YAYI YANA AJIYAR WANNAN BABBAR RIGAR SABODA BABA BUHARI

Tura Wannan Zuwa
Mejo Janar Magoro, minista ne a lokacin mulkin soja karkashin jagorancin shugaba Buhari daga 1984 zuwa 1985.

Shugaba Buhari tare da Mejo Janar Magoro


Marubuci: Haji Shehu

A wancan lokacin da suke mulki tare da shugaba Buhari, Magoro ya dinka wannan Babban Riga domin bikin cikar Najeriya shekaru 25 da samun yanci.

Yau tsofaffin ministotin da sukayi aiki a karkashin mulkin Buhari a lokacin Soja, sun ziyarci shugaba Buhari a fadar mulki ta Aso Rock dake villa.

MUKALOLI MASU ALAKA:

Karanta Jerin Abinci Hausawa Kafin Zuwan Shinkafa 'Yar Kasashen Waje

RARARA YA KARO SABON WULAKANCI A SABUWAR WAKAR SHI TA NASARAR GANDUJE A KOTU...LATEST RARARA SONG

KARANTA TARIHIN YADDA TURAWA SUKA AZABTAR DA AL'UMMAR YANKIN AREWACIN NIGERIA

Wani abunda ya bawa shugaba Buhari mamaki shine, yadda Mejo Janar Magoro ya ajiye wannan babbar rigar tsawon shekaru 30 ba tare da ta ji jiki ba.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user