Monday 16 March 2020

Shin Ko Kasan Irin Tafiyar da Sau Daya Ake Yi Kuma Ba Wanda Yakeson Yinta?

Tura Wannan Zuwa Ga
Idan ka yi shirin tafiya Kasuwa
ko Office daga gidanka, Iyalanka za suce da kai a dawo lafiya.

Tafiya Ce Mai Nisan Zango

MarubuciBashir M. Sulaiman

Amma wata rana akwai tafiyar da za ta riskeka babu shiri a tare da kai, sannan a cikin Iyalanka babu mai cewa da kai a dawo lafiya, sai dai fa su yi maka Addu'ar samun masauki mai kyau a gurin Ubangijin nan naka mai karamci.

Saboda haka, ya Ɗan Uwa! ka yi
tanadin wannan tafiya mai nisan zango, wacce babu dawowa a cikinta.

Allah kasa muyi kyakkyawan ƙarshe
albarkar manzon Allah (S.A.W) Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user