Monday 16 March 2020

Sauke Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara - Ado Ya Tafi Gashi Ya Dawo

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


RARARA ADO YA TAFI GASHI YA DAWO

Rarara Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.

Taken waƙar  "ADO YA TAFI GASHI YA DAWO".

Kunsan dai yadda Rarara ya shahara wajen yin waƙoƙin Siyasa kaf Nigeria zamu iya cewa "Babu kamar Rarara wajen iya yin waƙoƙon Siyasa masu zafi da saurin Shahara".

Rarara yayi wannan waƙar ne domin nuna farin cikin sa da naɗin sabon sarki Ado Aminu Bayero, ya kuma bayyana jin daɗin sa dangane da hakan.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020).

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda  ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Kada Ku Bari a Baku Labari

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user