Tuesday 17 March 2020

Kalli Zafafan Hotunan Fati Musa Rayuwa a Kasa Mai Tsarki

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Fati Musa Rayuwa


MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar mawaƙiya Fati Rayuwa.

Fati Rayuwa

Fati Musa wacce aka fi sani da Fati Rayuwa ɗaya ce daga cikin mawaƙan da waƙoƙin su suka yi sharafi a shekarun baya kuma har yau har gobe ana jin waƙoƙin nata.

Fati Musa

Hotunan sun dauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yadda aka ɗauki hotunan wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Kalli ƙarin wasu hotunan a ƙasa.

Fati Rayuwa

Fati Musa

Fati Rayuwa Tana Faruwa

Fati Rayuwa

Fati Musa

Fati Rayuwa


Allah Yasa Duk Ibadun Mu Karɓaɓɓune


Rayuwa Tana Faruwa Wucewa Take

Bakandamiyar waƙar ta ita ce Rayuwa Tana Faruwa Wucewa Take Kamar Ba ayi Ba. Ku Ci gaba da kasancewa da mu INSHA ALLAH zamu ɗora muku waƙar harma da sababbin wakokin Fati Rayuwa.

Fati Musa Rayuwa



Zaku iya sauke Sababbin wakokin Fati Rayuwa harma da Tsofaffin Wakokin Fati Musa Rayuwa  akyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN FATI RAYUWA

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Fati Rayuwa nan bada daɗewa ba Insha Allah.

Fati Rayuwa

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user