Wednesday 18 March 2020

Sauke Sabuwar Kasidar Fati Rayuwa Ft Zakari Yusuf - Rayuwa Tana Faruwa Wucewa Take

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Fadakarwa da Ilimantarwa.


Fati Musa Rayuwa

Fati Musa wacce aka fi sani da Fati Rayuwa ɗaya ce daga cikin mawaƙan da waƙoƙin su suka yi sharafi a shekarun baya kuma har yau har gobe ana jin waƙoƙin nata.

Sai dai tun bayan waƙar Rayuwa Tana Faruwa ba a ƙarajin labarin Fati Musa ba koda kuwa dangane da waƙoƙin ta ne, wasu ma har cewa suke "Bata Raye (Ta Rasu) ". Kowa da abinda zai ce.

Mawaƙiya Fati Musa tana nan da ranta kuma tana Ci gaba da yin waƙoƙi na Ilimantarwa da kuma Faɗakarwa.

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Fati Rayuwa nan bada daɗewa ba Insha Allah.

Rayuwa Tana Faruwa Wucewa Take

Bakandamiyar waƙar ta ita ce Rayuwa Tana Faruwa Wucewa Take Kamar Ba ayi Ba.

Wannan dalilin yasa wakilin Muryar Hausa24 ya kawo muku wasu daga cikin kyawawan hotunan Fati Rayuwa a kwanakin baya, yau kuma gamu tafe da sabuwar ƙasidar Fati Rayuwa ta Biyu.

Take Kasidar "RAYUWA TANA FARUWA WUCEWA TAKE KAMAR BA AYI BA".

Wannan waƙar Ci gaban ta baya ce (Rayuwa Tana Faruwa Wucewa Take Kamar Ba Ayi Ba), saidai wannan ta bambanta da ta baya domin kuwa tana ɗauke da saƙonni masu yawa wanda ta bayan bata zo da su ba duk da cewa ita ma RAYUWA TANA FARUWA TA ƊAYA ta faɗakar, Ilimantar, Tunatar da al'umma dangane da abubuwan da suke faruwa na yau da kullum, INSHA ALLAH zamu ɗora muku tsohuwar ƙasidar Fati Rayuwa ta farko.
Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Wannan waƙar haɗaka ce domin kuwa da ita da malamin ta suka rera waƙar cikin wani salo mai ban sha'awa, babu abinda zamu iya cewa sai dai muyi musu fatan alkhairi kuma Allah yasa waɗanda akayi domin su suji su kuma gane rayuwar duniya ba komai bace musamman idan mukayi duba da abubuwan da suke faruwa na yau da kullum.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan sabuwar ƙasidar yanzu.

Sauke Kasidar anan...

DOWNLOAD MP3 NOW

Kada Ku Bari a Baku Labari

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Fati Rayuwa tayi waƙoƙi masu yawa , Idan kuna tare da Muryar Hausa24 INSHA ALLAH zamu dinga ɗora muku waƙoƙin Fati Rayuwa daga lokaci zuwa lokaci.


Ku Ci gaba da Kasancewa da Shafin www.muryarhausa24.com.ng domin samun sababbin wakokin Fati Rayuwa cikin sauƙi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user