Thursday 19 March 2020

Kadan daga Cikin Alamomin Mace Mai Kunya Musamman Budurwa

Tura Wannan Zuwa Ga
Baza ta iya sanya kayan da ya matseta ba kuma ta wuce ta gaban mutane, me kunya baza ta iya wannan ba.

Alamomin Mace Mai Kunya

MarubuciyaFatima Zahra

Duk wata suttura da zata nuna siffar bayanta ,ko wani ɓangare na tsaraici baza ta iya fita dasu ba sai dole ta rufe  sannan zata iya fita saboda kar ta fita wani ya mata kallon zina.

Me kunya tana matuƙar jin nauyi ta dinga tafiya tana kaɗa jiki akan titi.

Me kunya idan tana tafiya Babba yazo wucewa  ko Namiji raɓewa take ta bashi hanya saboda tasan gaba suke da ita, kuma tana tafiya a gefen hanya ne bata son rangaji.

Me kunya bata iya sanya idonta cikin idon Namiji, idan kunyar takai kunya ma bata iya sanya idonta acikin idon kowanne ɗan Adam sai dai kallo a fakaice.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user