Thursday 19 March 2020

Sauke Sabuwar Wakar Abdul D. One - Kibar Damuwa

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


Kibar Damuwa


Abdul D. One ɗaya ne daga cikin fitattun mawaƙan masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood).

Waƙar Ki Bar Damuwa , waƙa ce mai ratsa  zukatan masoya musamman sababbin masoya yayin nisanta da juna.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawakin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar anan...

DOWNLOAD MUSIC HERE

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Abdul D. One harma da tsofaffin wakokin Abdul D One a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN ABDUL D ONE

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Abdul D One nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user