Friday 13 March 2020

Sabuwar Wakar Rarara ta Tsige Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi - Ado Ya Tafi Gashi Ya Dawo

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Rarara Ado Ya Tafi Gashi Ya Dawo

Wannan dai sabuwar waƙar tsige Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi da Rarara ya rera, mai taken "ADO YA TAFI GASHI YA DAWO".

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Lokacin da mawaƙin yake rera wakar a Studio kafin sakin wakar.

Ku Ci gaba da Kasancewa da Mu domin Samun cikakkiyar wannan waƙar dama wasu sababbin wakokin Rarara.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user

0 comments: