Tuesday 28 April 2020

Abin Kunya: Cikin Sirri Wasu Boyayyun Hotunan Jaruma Fati Washa da Wani Gardi Kafin Tafara Yin Films

Tura Wannan Zuwa Ga
Idan kana son ganin wasu ɓoyayyun hotunan fitacciyar jaruma Fati Washa , waɗanda suka yi fice a kafafen sadarwa, ka kalli wannan bidiyon.

Gani ya kori Ji

Da alama jarumar ta ɗauki hotunan da wani tsohon saurayin ta ne kafin ta fara taka rawa a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood).

Kalli Bidiyon Kai Tsaye....

Wannan dai ba sabon abu bane a Kannywood domin kuwa hakan yafaru ba sau ɗaya ba ba kuma sau biyu ba , ana zaƙulo ɓoyayyun al'amura waɗanda suka shafi jaruman, hakama abin yake ga sauran jarunan ƙasashen ƙetare.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user