Monday 27 April 2020

SO HALITTA FULL EPISODE 1

Tura Wannan Zuwa Ga
Wannan wani sabon shirin soyayya ne mai ƙayatarwa an tsara shirin ta yadda zai nishaɗantar ya kuma Ilimantar da al'umma musamman samari da ƴam mata.

So Halitta Fita Ta Ɗaya

Mutane da dama basu fahimci haƙiƙanin kalmar So Halitta ba , ku kalli wannan shirin domin fahimtar ma'anar kalmar So Halitta.

Albishirin ku wannan shirin cike yake da ban tausayi idan har kana ko kina da raunin zuciya bazakasan lokacin da zaka fara zubar da hawaye ba, idan kana son sanin me ake nufi da SON MASO WANI? Ka kalli wannan shirin.

Kaɗan daga cikin fitattun jaruman shirin SO HALITTA:

Adam Hussaini
Hamisu Adamu
Rabi'u Muhammad
Muhammad Saminu (Sameen Cacher)
Uthman M. Fulani
Nana Fiddausi Muhammad
Hauwa Hamza
Hauwa Muhammad

Kalli Bidiyon Kai Tsaye..

Ga kaɗan daga cikin muhimman bayanai masu alaƙa da shirin SO Halitta:

Labari/Tsarawa
Sa'adatu B. Harun

Mai ɗaukar Hoto
Ibrahim IBY

Tace Hoto
Jamil Ahmad Soso

Shiryawa
Aibraheem

Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga hannun jarumi kuma darakta Uthman M. Fulani.

SO HALITTA FULL EPISODE 2

Dafatan shirin SO Halitta zai Ilimantar ya kuma faɗakar da al'umma, musamman matasan mu.

Ku Ci gaba da kasancewa da mu , domin samun Ci gaban shirin So Halitta.

MURYAR HAUSA24 muna kuma fatan za'ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi da Walwala.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user