Sunday 19 April 2020

Kalli Hadaddun Hotunan Malam Ali Kwana Casa'in

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Jarumi Malam Ali Kwana Casa'in

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood)  Abdul'aziz Shu'aibu wanda aka fi sani da sunan Malam Ali a shirin kwana casa'in na tashar AREWA24.

Jarumi Abdul'aziz Shu'aibu

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jarumi Malam Ali

Malam Ali ya kasance ɗaya daga cikin fitattun jaruman shirin kwana casa'in wanda ake haskawa a tashar talabijin din AREWA24.

Jarumi Abdul'aziz Shu'aibu

Baya ga fitowa a shirin kwana casa'in jarumin yana fitowa a wasu fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood.

Jarumi Malam Ali

Jarumi Abdul'aziz Shu'aibu

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Malam Ali Kwana Casa'in  nan  bada daɗewa ba Insha Allah.

Jarumi Malam Ali Kwana Casa'in

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user