Sunday 26 April 2020

Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Momi Gombe

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Jaruma Momme Gombe

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Momi Gombe.

Jaruma Momi Gombe

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jaruma Momme Gombe

Momi Gombe ɗaya ce daga cikin fitattun jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood).

Jaruma Momi Gombe

Tauraruwar jarumar ta fara haskawa sosai a farfajiyar Kannywood tun bayan fara fitowar ta a matsayin jaruma a fina-finan Hausa.

Jaruma Momme Gombe

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Momi Gombe nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user