Saturday 11 April 2020

Kalli Zafafan Hotunan Salisu S. Fulani

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Jarumi Salisu S. Fulani

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Salisu S. Fulani.

Salisu S. Fulani

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jarumi Salisu S. Fulani

Jarumi Salisu S. Fulani ɗaya ne daga cikin jaruman da tauraruwar su take haskawa a masana'antar Kannywood.

Salisu S. Fulani

Salisu S. Fulani jarumi ne kana ɗaya ne daga cikin masu shirya fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood.

Jarumi Salisu S. Fulani

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Salisu S. Fulani nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.


TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user