Friday 3 April 2020

Karanta Addu'a Ga Wanda Al'amari Ya Tsananta Gare Shi

Tura Wannan Zuwa
اَللَّهُمَّ لاَ سَهْلَ إِلاَّ مَا جَعَلْتَهُ سَهْلاً وَأَنْتَ تَجْعَلُ الْحَزْنَ إِذَا شِئْتَ سَهْلاً.

Addu'a Ga Wanda Al'amari Ya Tsananta Gare Shi

Allahumma la sahla illa ma ja'altahu sahlan, wa anta taj'alu-l-hzana idha shi'ta sahlan.

Ya Allah! Babu wani abu mai amfani sai abin da Ka sanya shi ya zama mai sauƙi, kuma Kai kana sanya tsanani idan Ka so ya zama sauƙi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user