Thursday 16 April 2020

Sauke Wakar Ado Gwanja - Fadi Alkhairi

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

Fadi Alkhairi

Ado Gwanja, ɗaya ne daga cikin taurarin mawaƙan masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), musamman a ɓangaren waƙoƙin bukukuwa wanda hakan ya ƙara masa farin jini a wajen iyayen mu (Mata).

Taken waƙar "FAƊI ALKHAIRI GASKIYA JARI KO KAƘI NI KO KASO NINE GWANJA".

Mawaƙin ya rera wannan waƙar ne domin al'umma su sani babu mai yi sai Allah, shiyasa a cikin wani baitin waƙar yake cewa "KO KAƘI NI KO KASO NI NE GWANJA". Ya kuma tunatar da masoyan sa dangane da mummunar fassarar da mutane suke yima sana'ar tasu, Hakazalika ya faɗi irin nasarorin da ya cimma sanadin waƙa.

Tabbas waƙa tayi masa komai fiye da harkokin fim, idan muka yi la'akari da yadda rayuwar mawaƙin take a baya kafin fara harkar waƙa.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Ado Gwanja  harma da Tsofaffin Wakokin Ado Gwanja  akyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN ADO GWANJA

Idan kana ko kina buƙatar sanin irin gwagwarmayar da mawaƙin ya fuskanta a rayuwar sa kafin ya kai wannan matsayin da yake Kai a yau, latsa rariyar liƙau ɗin da ke ƙasa.

HOTUNAN DA CIKAKKEN TARIHIN ADO GWANJA

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user