Friday 10 April 2020

Sauke Sabuwar Wakar Garzali Miko - Zan Sha Madara

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

ZAN SHA MADARA

Garzali Miko , ɗaya ne daga cikin fitattun mawakan Hausa a masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD).

Waƙar AKUSHI (Cikin Dare Kaso aso Ka Soyayya ce) , ita ce wakar da tayi sanadiyyar shaharar sa a farfajiyar Kannywood dama Duniya baki ɗaya.

Taken Wakar "YAKAMATA KI GANE INA SON KI KARKI BARNI CIKIN WANI HALI ZAKI SO NI A SOYAYYAR DA NAKE MIKI ALƘAWARI ZAN SHA MADARA".

Daga jin taken wakar kunsan inda ta dosa.

Wannan waƙar dole ta nishaɗantar da masoya musamman samari da ƴam mata.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.


SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Garzali Miko harma da tsofaffin wakokin Garzali Miko a kyauta idan ku shiga rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN GARZALI MIKO

Idan kana ko kina buƙatar sanin irin gwagwarmayar da mawaƙin ya fuskanta a rayuwar sa kafin ya kai wannan matsayin da yake Kai a yau, latsa rariyar liƙau ɗin da ke ƙasa.

HOTUNA DA CIKAKKEN TARIHIN GARZALI MIKO

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user