Monday 6 April 2020

Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Fansa

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


Mawaƙi Hamisu Breaker

Fitaccen mawaƙin Soyayya a arewacin Nigeria Hamisu Breaker ya fitar da sabuwar wakar sa ta soyayya mai ratsa zukatan masoya.

Taken waƙar "NI MA BAZAN KARYATA KAUNA BA BANCE BANSAN YARDA BA BADAN ƊAUKAR FANSA BA AMMA NAKASA GANE CIKIN KU WACE JARUMA".

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata masoya su sani musamman masoya wakokin Hamisu Breaker.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.

Hamisu Breaker, ya rera wannan waƙar ne cikin wani yanayi wanda ya tsinci kansa a ciki. A cikin waɗanda yake soyayya dasu ya rasa wacce ce zata zamto cikar muradin sa domin kuwa kowacce tana nuna masa soyayya dai-dai gwargwado, kuma kowacce a cikin su burinta bai wuce ya aureta ba, saidai kuma alamu sun nuna yafi son ya auri guda ɗaya a cikin su, a ƙarshe ya basu dama duk wacce rabon ta ya rantse ba makawa itace cikar mafarkansa.

Jinjina ta musamman ga mawaƙi Hamisu Breaker.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Hamisu Breaker harma da tsofaffin wakokin Hamisu Breaker a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN HAMISU BREAKER

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Hamisu Breaker nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user