Wednesday 22 April 2020

Sauke Wakar Isah Ayagi - Matsalar So

Tura Wannan Zuwa
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


Matsalar So

ISAH AYAGI, fitaccen mawaƙi ne a masana'antar shiya fina-finan Hausa (Kannywood), duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na musamman cikin faɗakarwa da Nishaɗantarwa, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa ciki da wajen ƙasar nan.

Taken waƙar "KI NAIMINI KALLON SOYAYYA KUNYAR KI NAKE JI, SO YAU YA SANI CIKIN MATSALA BANSAN MAFITA BA".

Daga jin taken wannan waƙar munsan  cewa, bakwa buƙatar sharhi akai.

Waƙar HIJIRA (Da Sauran Kallo) , ita ce wakar da tayi sanadiyyar shaharar sa a farfajiyar Kannywood dama Duniya baki ɗaya.

Jinjina ta musamman ga mawaƙi Isah Ayagi .

Duk wani mawaƙi da tauraruwar sa take haskawa , dole ne ya kasance da masoya maza da mata , wasu da ace zasu samu damar zama da shi (Mawaƙi) na lokaci guda , haƙiƙa da sun bayyana masa irin soyayyar da suke yi masa.

A cikin wannan waƙar mawaƙi Isah Ayagi ya bayar da labarin wata budurwa da ta kirasa a waya tana kuka, labarin cike yake da ban tausayi. Wannnan fita ta ɗaya ne na labarin Isah Ayagi da wata Budurwa 'yar asalin jihar Adamawa.

Ku Ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng INSHA ALLAH nan bada daɗewa ba za mu ɗora muku Ci-gaban labarin (Matsalar So 2).

Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng a duk inda ku kasance a faɗin duniya.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Isah Ayagi harma da Tsofaffin Wakokin Isah Ayagi a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN ISAH AYAGI 

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user