Wednesday 6 May 2020

Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Salma Kwana Casa'in

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Jaruma Salma

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Salma Kwana Casa'in.

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jaruma Maryuda Yusuf

Maryuda Yusuf wacce akafi sani da Salma 'yar gwamna a cikin shirin kwana casa'in wanda ake haskawa a tashar talabijin ɗin Arewa24.

Kwana Casa'in

Shirin Kwana Casa'in shine silar ɗaukakar jaruma Maryuda Yusuf a sassan duniya.

Salma 'yar gwamna tana ɗaya daga cikin fitattun jaruman shirin Kwana Casa'in.

Jaruma Salma Kwana Casa'in

Jaruma Salmah kwana Casa'in baya ga fitowa a cikin shirin Kwana Casa'in tana fitowa a wasu daga cikin fina-finan masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood).

Jaruma Maryuda Yusuf

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Salma Kwana Casa'in nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user