Wednesday 6 May 2020

Shin Ko Kasan Mutanen Da Ba A Karbar Azumin Su?

Tura Wannan Zuwa Ga
1. Manzon Allah (S.A.W) yace: "Sau da yawa wani mai azumin bai da ladan azuminsa sai yunwa da ya ji kawai" (Shine mai azumin da yake ƙarya, da yaɗa ƙarya, da gulmace-gulmace da sauransu).

Waɗanda Ba a Karɓar Azumin Su

Marubuci: Ibrahim Muhammad Abu Muh'd

2. Manzon Allah (S.A.W) yace: "Sau da yawa wani mai tsayuwar sallar bai da ladan tsayuwarsa ya hana kansa barci ne kawai". (shine mai kimamul laili/tarawihi/tahajjud da ba ya tsarkake niyyarsa, ba ya yinta domin neman lada da yardar Allah).

Sahihu Ibn Majah, Hadisi na 1380

Allah Ya Karba Mana Ibadunmu Ya Bamu Ikonyi Don Shi Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user