Monday 4 May 2020

Sauke Sabuwar Wakar Isah Ayagi Ft Isah A. Badar - Mama Na

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Sadaukarwa ga Iyaye.


Mamana

Fitaccen mawaƙi Isah Ayagi tare da haɗin gwiwar sabon mawaƙi Isah A. Badar ne suka shirya wannan ƙayatacciyar wakar mai ratsa zukatan al'umma.

Wannan waƙar sadaukarwa ce ga mahaifiya, tabbas bazaka san muhimmancin Iyaye ba har sai an wayi gari babu su a raye.

Taken waƙar "YAU BANYI BACCI BA , NAYO RASHIN GATA MAMANA KE CE MAI SONA MAI SHARE KUKANA."

Mawaƙan sunyi ƙoƙari sosai a wannan waƙar, ɗaya daga cikin mawaƙan yana nuna alhinin rabuwa da mahaifiyarsa.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

KADA KU SAKE A BAKU LABARI

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Isah Ayagi harma da Tsofaffin Wakokin Isah Ayagi a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN ISAH AYAGI 

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user