Monday 4 May 2020

Mawaki Hamisu Breaker Yayi Magana Mai Zafi akan Shirin Rayuwar Masoya Full HD Video

Tura Wannan Zuwa Ga
Fitaccen mawaƙi Hamisu Breaker yayi sharhi dangane da shirin Rayuwar Masoya.

Shirin Rayuwar Masoya

Shirin Rayuwar Masoya, shiri ne mai dogon zango wanda ake gabatarwa a kafar yaɗa shirye-shirye cikin hoto mai motsi (Video/Youtube), shirin ya samu karɓuwa cikin birni da karkara.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Shirin Rayuwar Masoya yana ɗaya daga cikin shirin da yake tashe a wannan lokacin musamman a wajen samari da 'yam mata abin ba a magana.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user