Monday 18 May 2020

Karanta Addu'ar Gaisuwar Barka Ga Wanda Aka Yi Wa Haihuwa Da Abin Dashi Kuma Zai Fada

Tura Wannan Zuwa Ga
Addu'ar Gaisuwar Barka Ga Wanda Aka Yi Wa Haihuwa Da Abin Dashi Kuma Zai Faɗa.

بَارَكَ اللهُ لَكَ فِي الْمَوْهُوبِ لَكَ، وَشَكَرْتَ الْوَاهِبَ، وَبَلَغَ أَشُدَّهُ، وَرُزِقْتَ بِرَّهُ.

Addu'ar Gaisuwar Barka Ga Wanda Aka Yi Wa Haihuwa Da Abin Dashi Kuma Zai Fada..

Barakal lahu laka fil mawhubi laka, wa shakartal wahiba, wa balagha ashuddahu, wa ruzikta birrahu.

Allah Ya yi albarka ga abin da aka azurta ka da shi, kuma  Ya sa ka godewa wanda ya baka (shi), kuma Ya sa shi ya rayu har zuwa ga matukar karfinsa, kuma a azurta ka da biyayyarsa.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user