Rayuwa Kenan...
Marubuci:- M. Kabiru Muhammad
Allah Ya Shiga Tsakanin Nagari da Mugu Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
Da yawan mutane suna yi wa kansu wasu tambayoyi a zuciyar su kamar haka; Yaushe zan yi kuɗi ne? Me ya hana ni yin kuɗi? Anya kuwa zan yi kuɗ...