Sunday 10 May 2020

Sauke Wakar Rarara Ft Isyaku Forest - Cuta Ba Mutuwa Ba

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.


Cuta Ba Mutuwa Ba

Wannan waƙar an rera tane lokacin da shugaban ƙasar Nijeriya (Nigeria) bashi da lafiya, wanda a dalilin rashin lafiyar yasa aka fitar dashi ƙasashen ƙetare.

Taken waƙar  "CUTA BA MUTUWA BA, TALAKAWA KU FITO KUGA BABA, MASU JIRAN MUTUWAR KA BUHARI BAƘIN RAYI YA KASHE SU, MAI KISHIN JAMA'A YA DAWO TAUNA BA HAƊIYA BA".

A taƙaicen taƙaitawa Rarara tare da haɗin gwiwar mawaƙi Isyaku Forest sun rera wannan waƙar ne domin murnar dawowar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari gida (Nigeria).

Idan baku manta ba, akwai waɗanda suka yi alƙawari cewa, "Buhari Bazai Dawo Ba (A Raye)". Wannan yasa Rarara yace "CUTA BA MUTUWA BA". Tabbas duk tsanani yana tare da sauƙi.

Mutane daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar sun yi amfani da wannan waƙar wajen taya Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari murnar dawowa, musamman matasa yayin da wasu kuma suka shirya liyafar ban girma duk domin murnar dawowar shugaba Muhammadu Buhari gida cikin ƙoshin lafiya.

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙan waɗanda  su baje kolin basirar su a cikin waƙar.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar yanzu anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Kada Ku Bari a Baku Labari

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

Wakokin Dauda Kahutu Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.


TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user