Friday 10 July 2020

Hassada Guda Biyu Yinsu Dai-Dai Ne

Tura Wannan Zuwa Ga
Mutumin da Allah ya ba shi Alƙur'ani yana karanta shi babu dare babu rana da Mutumin da Allah ya ba shi dukiya yana ciyar da ita babu dare babu rana(ta hanyar da ta dace). Bukhary.

Halattacciyar Hassada

Malamai suka ce: Ma'anar hassada a nan shine: Gibɗa, wato mutum yayi fatan samun wata ni'ima da wani ya ke da ita, ba tare da fatan na wancan ɗin ya gushe ba, domin shi ma ya riƙa irin kyawawan ayyukan da wancan ya ke yi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user