Monday 27 July 2020

Kalli Zafafan Hotunan Garzali Miko

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Jarumi/Mawaƙi Garzali Miko

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen jarumi kuma mawaki a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Garzali Miko.

Jarumi/Mawaƙi Garzali Miko

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jarumi Garzali Miko

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user