Friday 3 July 2020

Shin Ko Kasan Mece ce Makauniyar Soyayya?

Tura Wannan Zuwa
Ita kuma muguwa mummuna kuma makauniyar soyayya itace wadda zakaita san mutum (tsananin So) kamutu asansa koda yana kan dai-dai ko akasin haka.

Makauniyar Soyayya

Marubuci:- Abdullahi Bin Mas'ud

Bazaka taɓa ganin laifin da yayi, in har aka nuna laifinsa, sai zuciyarka ta kawo maka wata kariya ta gaibu, to wannan itace makauniyar soyayya kuma bata da makoma face azabar Allah mai raɗaɗi.

Allah ka Kiyashe muda Makauniyar Soyayya Amin.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user