Thursday 2 July 2020

Kalli Zafafan Hotunan Nuhu Dan Hausa

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Nuhu Dan Hausa

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen mawaƙi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Nuhu Dan Hausa.

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Nuhu Dan Hausa

Nuhu Dan Hausa, ɗaya ne daga cikin mawakan gargajiya, ya shara a waƙar da yake cewa, "Duk wani Bahaushe asalinsa Bamaguje Ne". Wannan waƙar ta zama sanadin shahararsa musamman idan aka yi duba da yanayin baituttukan waƙar.

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Nuhu Dan Hausa nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

Nuhu Dan Hausa

MURYAR HAUSA24 Muna yi Masa fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user