Thursday 10 September 2020

Kalli Shagalin Bikin Hanan Buhari 'Yar Gidan Shugaban Kasar Nigeria

Tura Wannan Zuwa Ga
Wannan bidiyon yadda aka gudanar da shagalin bikin Hanan Buhari ƴar shugaban ƙasar Nijeriya da Muhammad Turad Sha'aban ɗan tsohon majalisar dokoki ta ƙasar Nijeriya Alhaji Sani Sha'aban kana kuma shine wanda yake riƙe da sarautar Ɗanburam a  masarautar birnin zazzau.

Muhammad Turad Da Hanan Buhari

Auren ya samu halartar manyan mutane a ciki da wajen faɗin ƙasar Nijeriya.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Ku Ci gaba da kasancewa da mu domin ganin zafafan hotunan shagalin bikin auren Hanan Buhari da Muhammad Turad Sha'aban.

MURYAR HAUSA24 muna yiwa ango da amarya fatan Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a ta gari.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user