Wednesday 9 September 2020

Sauke Sabuwar Wakar Ahmad M Sadiq - Izzar So

Tura Wannan Zuwa Ga
Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.


IZZAR SO

Ahmad M. Sadiq , fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD) , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa a ciki da wajen ƙasar Nijeriya.

Taken waƙar "IZZAR SO NA FARUWA AKASI DA MABUƊIN ZUCIYA TILAS RAI YAI SOSUWA.....".

Waƙar cike take da saƙonni masu muhimmanci musamman ga masoya maza da mata.

An tsara wannan waƙar musamman akan mata masu nuna izza da nuna isa, duk domin su ja aji ko kuma wata manufa tasu ta daban.

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basira da hikimar sa a cikin waƙar.

Kardai Mu cika ku da surutu ku sauke wannan sabuwar waƙar yanzu domin sauraro.

Ku sauke waƙar anan...

SAUKE WAKAR ANAN

Kada Ku Sake a Baku Labari...

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Ahmad M. Sadiq harma da tsofaffin wakokin Ahmad M. Sadiq a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN AHMAD M. SADIQ

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Ahmad M. Sadiq nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user