Thursday 1 October 2020

Kalli Zafafan Hotunan Aisha Najamu

Tura Wannan Zuwa
Kamar yadda shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Jaruma Aisha Najamu

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan sabuwar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Aisha Najamu wacce aka fi sani da Aisha Izzar So.

Aisha Najamu

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jaruma Ai'sha Izzar So

Jaruma Aisha Najamu ɗaya ce daga cikin sababbin jaruman Kannywood masu tasowa, tauraruwarta ta fara haskawa ne a cikin shirin Izzar So.

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Aisha Izzar So nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

Aisha Izzar So

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user