Tuesday 13 October 2020

Masoyin Asali Ko Masoyin Gaskiya?

Tura Wannan Zuwa

"..إِنِّي أَخَافُ أَن يَمَسَّكَ عَذَابٌ مِّنَ الرَّحْمَٰنِ..."


"..Lallai ne Ni inã tsõron wata azãba daga Mai rahama ta shãfe Ka..."


KOLOLUWAR SO DA KAUNA

Masoyinka shine wanda yake jiye maka tsoron azaba da fushin Allah, shine wanda ba ya taɓa barinka a hanyar ɓata da halaka, shine mai so maka kusanci ga Allah, shine mai so maka alkhairan duniya da lahira, wanda duk bai damu da lahirarka ba to ba masoyinka bane.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

Tushe/Asali: Zauren Daliban Ilimi
TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user