Saturday 14 November 2020

Sauke Sabuwar Wakar Gali Money - Halin Dan Adam

Tura Wannan Zuwa

 Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Fadakarwa da Ilimantarwa.

HALIN MUTUM

Gali Money ɗaya ne daga cikin tsofaffun fitattun mawaƙan masana'antar Kannywood, tauraruwarsa ta fara haskawa ne a waƙar WASILA KIN CI AMANA TA, tun bayan wannan waƙar ba a ƙara jin motsin mawaƙin ba.

Taken waƙar "MUTUM MAI BUTULCI NE DA YAWA, ƊAN ADAM ABUN TSORO".


Wasila Kin Ci Amana Ta


Sai dai tun bayan waƙar Wasila Kin Ci Amana Ta, ba a ƙarajin labarin Gali  Money ba koda kuwa dangane da waƙoƙin sa ne, wasu ma har cewa suke yi "Baya Raye (Ya Rasu) ". Kowa da abinda zai ce.

Mawaƙi Gali Money yana nan da ransa kuma yana Ci gaba da yin waƙoƙi na Ilimantarwa da kuma Faɗakarwa.

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...

Gali Money, ya rera wannan waƙar ne cikin wani yanayi mai ratsa sassan jikin dukkan mai sauraro, musamman idan muka yi duba da yanayin da muke ciki a wannan zamanin, wanda ka taimaka ma da shine za a haɗa baki aci amanar Ka, a taƙaice dai wannan waƙar tana nuni ga irin halin da al'umma suke ciki a yau.

Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke sababbin wakokin Gali Money harma da tsofaffin wakokin Gali Money a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.
Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Gali Money nan bada daɗewa ba Insha Allah.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user