Thursday 12 November 2020

Kalli Zafafan Hotunan Jarumi Ali Nuhu Da Mawaki Dauda Kahutu Rarara Cikin Yanayi Na Farin Ciki

Tura Wannan Zuwa

 Kamar yadda shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.

Rarara Da Ali Nuhu

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan fitaccen mawaƙi da fitaccen jarumi a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Dauda Kahutu Rarara da Ali Nuhu.

Ali Nuhu Da Rarara


Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Rarara Da Ali Nuhu

Jarumi Ali Nuhu da Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara dukkanin su fitattu ne a cikin masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), waɗanda tarihi bazai taɓa mantawa da su ba, duba da irin rawar da suka taka domin cigaban masana'antar Kannywood.

Ali Nuhu Da Rarara

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Ali Nuhu da tarihin Rarara nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.


Rarara Da Ali Nuhu

Kalli ƙarin hotunan a ƙasa:

Ali Nuhu Da Rarara

Rarara Da Ali Nuhu

Ali Nuhu Da Rarara

MURYAR HAUSA24 Muna yi Musu fatan Alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user