Friday 25 December 2020

Sauke Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe - Ki Yafe Mu

Tura Wannan Zuwa Ga

   Kamar Yadda Shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.

KI YAFE MU

Dan Musa Gombe , fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin jihar Gombe , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.

Taken waƙar "ALLAH SARKI SADIYA, ABINDA KIKAI MANA MUNƘI GANI, SAKON DA BUHARI YA BAYAR HALIMA KEMA TUNTUNI KIN BAYAR...".

Waƙar ta hau kan  tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.

Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020).

Kalli Bidiyon Kai Tsaye...


Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.

Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.

SAUKE WAKAR ANAN

Kada ku sake a baku Labari.

Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.

Zaku iya sauke Sababbin wakokin Dan Musa Gombe harma da Tsofaffin Wakokin Dan Musa Gombe a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin mawaƙi Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user