Wednesday 23 December 2020

Kalli Zafafan Hotunan Khadija Yobe

Tura Wannan Zuwa

 Kamar yadda shafin

MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin hotuna masu inganci waɗanda suka fi ɗaukar hankulan shafukan sada zumunta.


Jaruma Khadija Yobe

MURYAR HAUSA24 Yau ma gamu tafe da hotunan sabuwar jaruma a masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood) Khadija Alhaji Shehu wacce aka fi sani da Khadija Yobe ko kuma Karima Izzar So.

Jaruma Karima Izzar So

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan sada Zumunta duba da yanayin da aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar  rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar dama Duniya baki ɗaya.

Jaruma Khadija Yobe

Jaruma Khadija Yobe ɗaya ce daga cikin sababbin jaruman Kannywood masu tasowa, tauraruwarta ta fara haskawa ne a cikin shirin Izzar So da shirin Bugun Zuciyar Masoya, dukkanin su shirye-shirye ne masu dogon zango.

Jaruma Karima Izzar So

Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun cikakken tarihin Khadija Yobe nan bada daɗewa ba INSHA ALLAH.

MURYAR HAUSA24 Muna yi Mata fatan alkhairi.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA

Mawallafi: verified_user