Friday 18 December 2020

Kalli Kayataccen Shagalin Mawaki Hamisu Breaker A Gidan Biki || Shagalin Ya Dauki Hankulan Al'ummar Hausawa

Tura Wannan Zuwa Ga

A halin yanzu dai babu mawaƙin da tauraruwarsa take haskawa a cikin mawaƙan masana'antar Kannywood kamar mawaƙi Hamisu Breaker.


Hamisu Breaker Tare Da Ado Gwanja Da Sulaiman Bosho


Tun bayan fitar waƙar Jaruma, waƙar da matan aure suka dinga hawa a ranar Sallah, tauraruwar Hamisu Breaker ta ƙara haskawa domin kuwa a halin yanzu dukkan shagulgulan da ake yi a faɗin ƙasar shi ake gani.


Kalli Bidiyon Kai Tsaye...


Zamu iya hasashen cewa shima mawaƙi Hamisu Breaker yanzu ya sanya Rigar Aro (Zamani) domin ko labarin su Ado Gwanja ba ayi a guraren shagulgulan ma'aurata sai na Hamisu Breaker.


Zaku iya sauke sababbin wakokin Hamisu Breaker harma da tsofaffin wakokin Hamisu Breaker a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.

SABABBIN WAKOKIN HAMISU BREAKER


Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Hamisu Breaker nan bada daɗewa ba Insha Allah.

MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi kallo lafiya cikin Nishaɗi.


Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin

aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.

Ku ci gaba da kasancewa da mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda ku kasance a faɗin Duniya.

MURYAR HAUSA24 FARIN CIKIN AL'UMMA.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user